Effect of dept

3edy...6Vtv
20 Feb 2026
25

Idan kana ganin Loan din 100k bazai koma 670k ba cikin shekara hudu ga misali a aikace ✍️

Wannan loan ne akaci bashin Palmpay na dubu hudu 4k a ranar july 30, 2023, wanda a ka'ida za'a biya wannan 4k din ranar 7 August ne 2023 ba'a biya ba... 

Zuwa yau danake wannan rubutun wannan bashin yazama 16,724, cikin shekara biyu da wata 8... Idan bashin yakai 2027 ba'a biya ba,shekara hudu kenan zaizama 20k+... 

A yanzu haka wannan bashin da'ace 100k aka ciwo ba'a biya ba zuwa yanzu zata zama 400k+ ne, cikin shekara 2 da wata 8... 

Ku guji bashin banki.
ku kauracewa bashin banki. 
karku hada hanya da bashin banki. ✍️#Copied
So bear with me where u take you on a road to not get involved in any kind of dept,
Urs as always sir Ophicial,
Bissalam and jumma Mubarak to everyone

BULB: The Future of Social Media in Web3

Learn more

Enjoy this blog? Subscribe to Sir Ophicial

0 Comments