18 Mar 2026
5

Hukumomi a kasar Saudi Arebia sun ce ba a samu ganin watan Shawwal a yammacin yau ba, zasu cika Azumi 30 in sha Allah, ranar Juma'a zata zama karamar Sallah, in Allah ya yarda.

BULB: The Future of Social Media in Web3

Learn more