5
A gaskiya Bulb ya kawo wani sabon salo a duniyar social platform. A nan mutane na samun damar yin posting, tattaunawa da haɗuwa da jama’a cikin sauƙi ba tare da cunkoso irin na sauran platforms ba. Abin da na fi so shi ne yadda creators da active users ke samun kulawa da appreciation. Bulb ba kawai wajen posting ba ne, wuri ne da mutane ke gina community mai amfani da haɗin kai.