24 May 2026
4

Abokaina, na lura Bulb ya banbanta da yawancin social platforms da muka saba amfani da su. A nan ana samun real interaction da discussions masu anfani ba spam kawai ba. Users suna active kuma ana ganin ƙoƙarin mutane sosai. Idan ka kawo abu mai kyau, mutane suna engaging da kai cikin mutunci. Gaskiya Bulb yana gina community mai kyau inda mutane ke haɗuwa, koyon sababbin abubuwa, da musayar ideas cikin sauƙi.

BULB: The Future of Social Media in Web3

Learn more