9
Assalamualaikum!
Barka da Karamar Sallah
A rana mai cike da farin ciki da albarka, muna mika gaisuwar Sallah ga kowa da kowa. Bayan azumi da ibadu.
Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya yafe mana kura-kurai, Ya sa mu cikin bayinsa na kwarai.
Allah Ya maimaita mana da alheri. (Our click)